Story By oum yasmeen
author-avatar

oum yasmeen

ABOUTquote
Ni marubuciya ce kuma musulma ina alfahari da zamo wata marubuciya
bc
JIKAR MAMMAN
Updated at Oct 15, 2024, 04:05
Kai ta ɗaga batare da tace mata kala ba gama shirya wa tayi cikin uniform blue duk yaci uban'sa da datti ga wata iriyar yamutsa yawa an kwato shi da ga bakin kura farin hijabin'ta kuwa.......ya koma dark milk saboda kazanta da sauri inno ta kalleta tace"Dije yau ma baki wanka ba..ko?,haɗa rai tayi ta fara buga ƙafafuwa buɗe bakin'ta tayi hakuran nan duk shan zuma tace "Haba inno so kike mura ta kama ni.....wannan irin sanyi da ake yau she inno yin wanka ai ni da inyi wanka sai sanyi ya fita.....,Salati inno ta saki har iya da take zaune a kofar madafa taji da sauri ta taso buɗe buhun kofar ɗakin inno tayi tace"Jimmai lafiya kike wannan salati yawa wanda..kika ga malam sale ne ya dawo duniya....?,Cikin tsananin takaici inno tace"Iya wannan yarinyar ce yau ma batayi wanka ba dana yi mata magana sai tace min wai baza tayi wanka ba sai sanyi ya fita.....,sakar baki iya tayi tana jefa wa inno wani kallo tace"Amma jimmai baki da tausayi...yasin yar tatsitsiyar yarinyar nan ita zata yi wanka na sanyin nan....,Iya yau fa kwanan dije hudu batayi wanka ba Uhmmm yau nake jin sabuwar jaraba jikin kine ko nata kee jimmai anya kuwa kina son wannan yarinyar kai da sake dole inkai ta birni ai daman an riga an daura aure Allah ya kawo wannan me fuskar shanun tare za ku tafiKai kurum inno ta gyaɗa bata kara cewa komai ba komawa iya tayi madafa Dan Allah iya wayyo Allah zan je birni Dije na taɓa yi miki karya....?A'a Yauwa Gama shirya wa dije tayi ta rataya jakar ta ta buhu da sauri ta fito da wani irin cikurkuɗadɗan littafi duk rabin sa shi waye tace"Inno na manta ranar juma'a an bamu hammuk (home work)....,Ta gumin da inno tayi ta zare tace"Dije to yazan miki....ni kinsan banyi karatun boko ba....,Wata dariya ta saki tace "hhhhhhh inno Allah na tuba daman aini bance kimin ba yau she zaki iya ai wannan aiki sai mu yan boko su gramtical ne fa (grammatical ,to kinga Dije ina ni ina gramti da ko ABD ban iya ba Inno nayi nan wannan babban sako kika aikata gramtical ake cewa To Dije a dawo lafiya Allah yasa fita tayi wani katon combos ne a kafar ta gaban iya ta tsaya gani tayi yawa an dorata firgita iya tayi Dariya ta saki tace"Taji tsoro abata ruwan magaji tasha....haka ta ɗinga yi...,Haɗa rai iya tayi tace"Yar nema ungo ta kunto murtala a bakin zanin'ta ta bata..,Amsa tayi tace"Sankayo (thank you)Kai dije bana son ɗiban albarka har da zagina nifa tsayata dake kenan abu kaɗan sai wannan yaran na me jan kunne Uhmm iya na tafi fita tayi tafiya take tana wani kwakƙobarewa ji tayi taci karo da mutum zaro ido tayi tana baya gaban tane ya waɗi amma sai ta mazai ta kauce riƙe ta yayi gam fuskar nan ba walwala ciki ciki yace
like
bc
DESTINY LOVE
Updated at Oct 15, 2024, 03:20
Wata iriyar iska ke kadawa gari yayi duhu estate ɗin yayi shiru bakajin motsin kowa sai kukan tsuntsaye bishiyoyi sai rangaji suke sun sami kyakkyawar ni'ima da guri kafin kace me ruwa ya tsuge kamar da baƙin ƙwarya tuni duk wanda ya buɗe window ɗinsa ya rufe wani yarone ya fito fari tas da shi kyakkyawa yana ruƙe da sanda da alama makawo ne duk da ruwan da ke yawa da bakin kwarya ko ajikin sa tafiya yake yazo dai dai kofar da zata sada shi da shashin uncle din sa ya saki wata ƙara wacce tayi amsa kuwa a estate ɗin duk kuwa da ruwan da ke faɗuwa yayi jini ya fara mulala ko da suka jiyo ƙarar nan kasan cewar ana ruwa ba wanda ya fito ko ba'a ruwa dabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu amma Allah ya jarrabesu da wata irin kaka kanta kadai ta sani ga son duniya da mulki hakan ya samo asali kasan cewar ta jinin mulki uwar attajirai duk wanda ta tsana tofa ya shiga ukku tun tasowar shi besan mahaifiyar sa ba sai mahaifinsa hakan ya samo asali da irin haihuwar sa da akai wani irin ruɗani ke cikin zuri'ar NADER wani irin boyayyen sirri ga sarkakiya dake cikin gidan NADER bankaɗowarsa dai dai yake da tafiyar da numfashin koma dai mene kudai ku biyoni ɗib ruwa ya ɗauke sai sauran yayyafi da ba'a rasa ba wata mota ce baƙa yar gidan Benz tinted mirror ne a jikinta dan haka bazaka iya gano wanda yake ciki ba parking yayi a dai dai shashinsa saboda takardar da yazo ɗauka buɗe motar yayi fararan kafafuwan sa wanda suke cikin half-shoe Black color kallo daya zakai mai kasan ankashe kuɗi wajan siyan sa meroɗiroɗin fatar kaɗa farin yaɗine a jikin sa expensive filtox me wani irin laushi sai zabga ƙamshi yake kai kai kace ɓarar da turare akai kallo daya zai kai mai ka ƙasa ɗauke ido daga kansa saboda kyen sa farine tas sexy eyes ɗin sa yasa medical g
like