bc

KANGIN RAYUWA

book_age18+
0
FOLLOW
1K
READ
dark
HE
arranged marriage
powerful
heir/heiress
drama
tragedy
bxg
serious
city
office/work place
musclebear
assistant
like
intro-logo
Blurb

ASMA'U, yarinya ce karama wacce bazata wuce shekara goma sha hudu ba 14 ta taso da burin son zama likita don ta taimaka wa mutane da maifiyar ta wadda ita kadai ta rage mata, Rayuwa tayi mata tsada Amma mafarkin ta Bai mutu ba wani KANGIN RAYUWA ya shigo mata, Amma shin zata iya tsallake shi ta cimma burin ta?

chap-preview
Free preview
BABI NA DAYA1 MAFARKIN ASMA'U
--- Asma'u zaune take kusa da Umma tana tuyar kosai. Gumi na keto mata a goshi saboda zafin wuta. Ita kuma Umma tana saka wa mutanen da suke jira a leda. Umma ta ce, "Asma'u, kiyi da sauri ki je ki shirya makaranta, kar ki makara." Asma'u ta ce, "To Umma, yarinyar tace, ta na saka musu a leda da sauri tana basu. Umma ta ce, "Jeki kawai ki shirya, dan naga mutanen suna da yawa, idan kika ce sai kin gama zaki makara." Toh ta kara cewa tana mika wa Umma leda, ta tashi ta shiga gida kasa da cewar a kofar shigan su suke yin tuyan. Da ta shiga ciki, ta dauki uniform dinta mai launin blue. Ta na kallonta, hawaye ya cika mata ido. Mafarkinta shi ne ta zama likita, ta taimaki Umma ta fita daga talauci. Amma duk da haka, sai ta goge hawayen ta, ta saka hijab dinta. A waje, kawayenta Zainab ta zo. Zainab ce kawar ta mafi kusanci tun yarinta. Ta shigo da murmushi tana cewa, "Asma'u, kin shirya? Mu tafi tare." Asma'u ta yi murmushi, ba ta sanar da cewa wannan kawar tata ce za ta canza rayuwarta gaba daya ba. Ta dauki jakarta ta maye, ta fito. Umma ta daga mata hannu tana cewa, "Allah ya kiyaye hanya, ki yi karatu sosai!" Suka tafi tare da Zainab, suna tafiya a kasa, suna dariya. Wannan ita ce rayuwar Asma'u - mai sauki, mai cike da buri, kafin KANGIN RAYUWA ya fara juyawa. ---

editor-pick
Dreame-Editor's pick

bc

Yüzbaşının Cerrahı

read
1.7M
bc

The Silver Wolf

read
664.6K
bc

The Billionaire’s Intern

read
1.2M
bc

Chosen, just to be Rejected

read
923.3K
bc

Inferno Demon Riders MC: My Five Obsessed Bullies

read
1.2M
bc

Claimed by the Biker Giant

read
2.3M
bc

Unscentable

read
2.3M

Scan code to download app

download_iosApp Store
google icon
Google Play
Facebook