Story By Aij Aij
author-avatar

Aij Aij

bc
LONG DISTANCE RELATIONSHIP
Updated at Dec 26, 2021, 15:50
“Days might pass, and months will go without us setting eyes on each other, but nothing changes because the heart knows where it belongs. Keep building yourself, because I am preparing myself for you, because the future holds more for our union.” “The distance is only temporary because my heart keeps beating for the most awesome person in the whole world. Forget the miles between us; you will be there, and I will be here, but our hearts will still beat for each other.” “I know we will soon be together. I can see the end from here, so I say to you, be hopeful and steadfast, because I will be there for you soon. I can’t wait to hear the beat of your heart, and I can’t wait to hold you close to me. I just can’t wait to look straight into your eyes and say, ‘I love you.’” “You are far away from me, but it didn’t change what I feel for you. There is nothing I can do even if I miss you than to wait for your return. I miss you with all of me, and I am sure nothing can measure the happiness in my heart when you come back to me.” “I’ll always pray to see you soon because my heart misses you with the passing of each second. I know you are away to achieve your dreams, and I will always pray for you because your desires align with mine. Your success is my success, and I am ready to make this sacrifice to see you smile.” “The distance between us means so little because I love you here and everywhere else, I love you now and forever. Even if I await you to return to me, my love for you didn’t drop for one bit. I will always be here for you, no matter how long it takes.” “I will be there soon, and I promise to make up for all the lost times we missed. We will build a lot of memories that will compete with those who were never apart. I will show you how much I love you once we reunite. But for now, know that I have never stopped loving you.” “To everyone around, you are away, but to me, you are right here inside my heart. Distance is no barrier to the heart that loves. I will adore you with every part of me until you are back here. My heart can’t stop thinking about you all day long.” “I am making my way to where you are because I can’t bear the torture of missing you any longer. Even if you are miles away from me, you can never run away from my heart. My heart beats for you, and it is one thing that loves you unconditionally.” “My love for you is permanent, and there is nothing that will take it away. The truth is that I need you here with me, but I am willing to wait for your return no matter how long it takes. The distance between us only fuels my love for you, because the more I miss you, the more I realize that I truly need you in my life.”
like
bc
MEENAL
Updated at Dec 26, 2021, 15:36
kirkirarren labari ne••• >bissimillahi rahamanir rahim< __duk abinda zaka samu a rayuwa zaka iya rasasa atare da wannan rayuwar. Rayuwa abace mai cike da farin ciki da kuma bakin ciki a wani lokacin. Dangi wani ginshi kine na farin ciki atare da wanda yake da su. Wato kamar ni sunana ishaq amma anfi sanina da prince. Gidan mu ba wani babban gida bane domin umma na ce kadai da abba na sai kuma nida kanwata fatema. Banda matsala daya dake tinkarar wannan gidan namu bayada wata matsala ita wannan matsalar ba kowa ce irin matsala bace face. Nida kanwata fatema domin babu jituwa atsakanin mu ko kad'an da zaka tareni a hanya ka tambaye ni wanda na tsana a rayuwa kaina a tsaye zance mata kanwata fatema. Domin a irin yadda zuciya ta take nunamin zanma iya zama sanadiyar mutuwar ta. Fatema yarinya ce mai ilimin boko da Arabic gata da farin jini ga kuma kyawon fuska da zuciya. Wanda ko wanne mutun yana ganin hakan amma banda ni. Na tsani fatema fiye da yadda rayuwa zatayi tunani. Wanda nakasa boyewa domin saida abba na da ummar mu suka fahimci hakan. __________••••• ••••• Wata ranar Monday koda na farka bacci misalin karfe 8:30 am. Da sauri na fito dakina na nufi dani tabel domin yin break fast. Koda na iso wajen danin d'in sai naci karo da baba da umma da kuma fatema suna break batare da furta ko kalma ba. Na zauna domin fara cin abinci wannan abun baima basu mamaki ba domin sunsan akidatace duk wajen da fatema take zaune toko ma waye a wajen bana masa magana. Haka muka gama cin abincin lokacin da zan tashi ne abba na yace ishaq yau inaga saura sati uku kufara s s c e ko wata jarabawar kammala matakin secondary school. Ko kallon sa banyi ba domin gudun kada na d'ago fuskata naci karo data fatema. cikin fushi umma tace ai malan ka hitabatun wannan shashan yaron kawai ka tambayi kanwar sa. In banda shashanci irin na prince kaida kanwar ka ciki daya uwa daya uba daya . Amma ka dauki tsana irin wannan ka Dora mata. lokacin da tazo karshe da wannan maganar. Sai fatema tace eh abba saura sati uku batare da na Ida kammala cin abincin ba na tashi na bar wajen naje na sako kayan mkr ta na. Ganin nayo waje ne sai umma tace ma fatema maza kema kitashi ko baki koshi ba ki diba kije school kici domin kesan wannan mai banzar rayuwar ba jiranki zai yiba. Koda na iso gun mota saiga fatema aguje muka bude muka wuce school. Da isarmu school bayan nayi packing sai na fito na rigata shiga class. Bayan kamar 10 minutes da shigata class saigata ta shigo.. Gun wurin zamanta ta nufa domin ta zauna. Da zamanta saiga malamim dake muna English dama ya bamu home work. Ganin yazo karbar sane farin ciki ya cikamin rayuwa domin nasan na Riga na dauke littafin fatema na boye agida. Bayan kowa ya bayar sai ya lura da fatema tana neman nata. Cikin fushi ya Kira sunan ta fatema wannan wane irin wulakanci ne kefa nake jira idan baki ganshi ba come and leg down. Haka fatema tazo tayi yadda malamin yace nan take wannan malamin yasa aka kirawo masa displine master yayiwa fatema bulala 20. Kawai sai naga wasu hawaye na kwararowa idanuwan ta ba karamin farin ciki nake shiga ba a duk lokacin da naga hawaye a idanuwan fatema. Bayan mun taso daga makarantar ne akan hanyar mu ta dawowa sai motar mu tayi faci daidai da wurin zaman wasu yan iskan gari. Wato a wani kangon gidan dake yamma ga unguwar mu. Wannan lokacin ne nacema fatema to malama ai sai ki fito ki tafi da kava ko tinda motar tayi faci. Nan take ta fito domin tsananin tsorona take kawai kulle motar nayi na fara tafiya. Bamuyi nisa da tafiya ba saiga mai mashin yazo wucewa. Kawai tsaida sa nayi na hau domin ya iyar dani wannan lokacin ne fatema tace min habah yaya prince Ashe zaka iya tafiya kabarni a wannan hatsararren wajen cike da damuwa a fuskata. Nan take na sauko akan mashin din. Ke harke samu bakin gayimin magana to dan babanki ki hanani tafiya. Zan juya kenan ta rikeni duk a wannan lokacin wa'yannan yan shaye shayen suna kallon mu kawai ture ta nayi nahau kan mashin din nayi tafiya ta. Da isata gida iske nayi mama ta akan kujera a zaune daga nina ni kadai prince ina kanwar ka fuskata a turkune nace tana baya. Na wuce daki na kawai fadawa nayi akan gado.. Daganan ban farka ba sai wajen 2:00 daidai da mama tazo ta tasheni. Budar bakin mama waikai ina kabaro kanwar ka harfa yanzu bata dawo gida ba... Cikin fushi natashi kamar ni da kanena ko kanwata habah mama wannan wane irin nunamin rashin sone. Toni meye ruwa na data dawo da kar tadawo intaga dama ma ta mutu acan nine da kafafun ta. Kawai bargo na na jawo na rufa Sannan na dauko waya ta naci gaba da chat dina nida kawaye na da abokanaina. A rayuwa ta abu daya ne nafi damuwa dashi fiye da kowa da komai a rayuwa ta wannan abun kuma shine wayata. Domin idan ina tare da waya ko yunwa banaji balle kasala atare dani atakaice dai ban hada kowa da wayata ba.
like
bc
KANWATA CE ?
Updated at Dec 25, 2021, 22:32
Karfe biyu da rabi na dare naji Ana bugamin kufan gidan mu lokacin banyi bacci ba domin lokacin ina chatting da abokai na a Facebook nawa. Cikin hassala na fusata da karfin murya haba shafa waike wannan wani Irin wulakaci ne toh walahi yau bazan lamunta ba, babban abunda yasamin mamaki shine daina bugun kofan danaji alhalin nasan idon shafa ne tafara Sai na tsargu, banyi kasa a guywaba nazo nabude kofan domin ganin meke faruwa kwatsam Sai gawar khadija Isa a bakin kofata a baje cikin jini. A wannan lokacin ne gabana yayi masifan bugawa domin abunda ya faru da safiyar yau misalin Karfe 9:00 na safe. Nida kanwana hadiza zamuje kasuwa cefane kasance wa bama iya rabuwa da junan mu duk ina da aka aiki dayan mu Sai daya ya rakasa, munzo gurin wani shago Kenan Sai kanwata hadiza ta hango khadija Isa a tsakiyar wasu samari su hudu bantashi aune ba kawai gani nayi hadiza ta ci mata kwala tana kokarin ciro wata kwalbar coca cola zata fasamata ita aka. Daker mutane muka shiga tsakanin su a wannan lokacin ne hadiza ta dauki alwashin daukan ranta a cikin taron al'umma. Ganin gawar khadija Isa a bakin kofan dakina ne ya tabbatar cewa hadiza ta aikata aikin da tace zatayi akan khadija Isa. Amma mai hadina da gawan khadija Isa kuma maiyasa aka kawomin ita bakin kofana nan take nayanke hukunci Kawar da gawar domin gujewa zargin jami'an tsaro akan kanwata hadiza da kuma ni kaina, moto nadauko nashigar da gawar nafara nisa Kenan nanufi wani jeji domin jefa gawar ta a ruwa. Dai dai lokacin da nake kokarin bude motan ne sai naga tako ina Ana kaskani tare da kukin din bindiga bantashi aune ba kawai sai naji kalmar nanda police ke amfani da'ita aduk lokacin da suka kusa Kama mai laifi wato you are under arrest. Lokacin da naji sun ambaci wannan munmunar kalman agunnan take naji zuciya na yabuga domin nasan nashiga hannu, cikin karfin Kali nayi ta maza daniyar koma wa cikin mota domin gudura wannan lokacin ne suka fara sakarwa motar wuta a gaggauce nafito daga motar na gudu tahakane na tsere musu, amma ba gudur tsira ba domin gawar da takar duna tare da password dina duk suna cikin motar, a Wannan lokacin ne nayi gagawar Isa gida daniyan ganawa da kanwana dagane da wannan abun dake faruwa, da isata kai tsaye dakin kanwata hadiza na wuce, nayi mamakin ganin dakin kanwana hadiza abude misalin Karfe 3:30 na dare kofa nashiga dakin. Sai naga babban abun al'ajabi domin gawar kanwata hadiza nagani tareda Kuka a cikin ta, a wannan lokacin ne tunanin mahaifiyar mu ya fadomin ita kuma wani hali take ciki nan take natafi dakinta ganin yadda nasame tane na fahimci batasan Komai yake faruwa a gidan nan ba. Domin kwance nasameta tana sharar bacci akan darduman ta a tsakiyar daki, a gaggauce nafito daga dakin ta domin nasan kafin nasanar da ita abunda ke faruwa jami'an tsaro sun samu isowa guna, aguje na bar gidan kafin nakai karshin ginin gidan sai naji jiniya alamun police sun Kara so Kenan. Nan take na Kama ginin bayan gidan muna fada Kaman wani barawo ko mai laifi. Bayan naje nabuya a bayan wani kangon dake bayan gidan mune tunani ya fadomin shin waye yakashe khadija Isa. Waye yakashe kanwata hadiza. Kuma maiyasa aka sakani acikin wannan laifukan? Dai dai lokacin da nake tunanin ne sai naji samari sauna fadin ai yanzu yada tarko babu mahalukin da Zai iya fiddashi. Da sauri nafito daga inda nabuya domin Kama daya daga cikin su.
like